Harshen Itsekiri

Harshen Itsekiri
Harshen Itsekiri
'Yan asalin magana
harshen asali: 940,000 (2020)
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 its
Glottolog isek1239[1]
Harshen Itsekiri
Default
  • Harshen Itsekiri
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3
shiega mutanan Itsekiri
Mutanen Itsekiri
Auren Isekiri

Yaren Itsekiri babban reshe ne na rukunin yarukan Yoruboid, [2] wanda a ƙungiya ce, yana daya daga cikin muhimman asalin yarukan Volta – Niger daga dangin yarukan Afirka shiyyar Nijar-Kongo. Kusan mutane 900,000 ke magana da Itsekiri a Najeriya a matsayin harshensu na farko da wasu da yawa a matsayin harshe na biyu musamman a yankin Niger Delta da kuma wasu sassan jihohin Edo da Ondo na Najeriya. Sauran manyan membobin ƙungiyar Yoruba sun hada daYarbawa (miliyan 22) da Igala (miliyan 1.8) tare da sauran harsunan Yarbanci da magana dasu a Benin da Togo.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Harshen Itsekiri". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Williamson, Kay 1989, Benue–Congo Overview, p248-278

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search